Innalillahi wa’innah alaihi Raju’un a yanzu nan majiyarmu ta samu labarin rasuwar jarumi Sani Garba sk ga abokin aikinsa Lawan ahmad izzar so.
Jarumi Sani Garba sk yayi jinya sosai wanda Allah yasa wannan ciwo shine ajalinsa muna rokon Allah yayi masa rahama amen.
Cikakken bayyani yana nan zuwa